liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Kunun Zaƙi
Abubuwan da ake buƙata
Gero
Kanunfari
Girfa
Citta
Sugar
Ruwa
Yadda ake haɗawa
Ki samu gero ki sa ruwa ki wanke, sai ki jiƙa ta,...
Yadda Ake Onion Sauce
Abubuwan haɗawa
Albasa
Koren tattasai
Taruhu
Tattasai
Kayan ƙamshi
Maggi
Kwakwamba (cucumber)
Butter ko man gyaɗa
Yadda ake haɗawa
Ki ɗauko albasa ki gyara, ki...
Yadda Ake Haɗa Sinasir
Abubuwan da ake buƙata
Farar shinkafa
Tuwo/dafaffiyar shinkafa
Yeast
Sugar
Yadda ake haɗawa
1. Za ki gyara, ki jiƙa shinkafa kamar na awa ɗaya haka.
2. Sai...
Yadda Ake Vegetable Macaroni
Abubuwan haɗawa
Tafasasshe macaroni (macaroni ya danganta da irin shape da kike so)
Kabeji
Koren tattasai
Tattasai
Attaruhu
Karas
Albasa
Lawashi
Kayan ɗanɗano
Gishiri...
Yadda Ake Zoɓo A Cikin Sauƙi Sabon Salo
Abubuwan da ake buƙata
1. Zoɓo
2. Kanunfari
3. kimba
4. Masoro
5. Lemon grass
6. Sugar
7. Ruwa
Yadda ake haɗawa
1. Da farko za ki wanke zoɓonki ki sa a tukunya,...
Yadda Ake Ƙosai Mai Laushi
Abubuwan da ake buƙata
Wake
Albasa
Tattasai
Attarugu
Gishiri
Kayan ɗanɗano
Ƙwai
Ruwa
Yadda ake haɗawa
1. Ki wanke wake, ki gyara ki sa albasa, attaruhu...
Yadda Ake Lemon Abarba A Sauƙaƙe
Abubuwan da ake buƙata
Abarba
Ruwan sanyi
Sikari
Na'ana
Ɗanyar citta
Ruwan lemon tsami
Yadda ake haɗawa
1. Da farko za ki ɓare abarba, ki yanka...
Yadda Ake Kunun Alkama A Sauƙake
Barkan mu da sake kasance a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake kunun alkama.
Kunun alkama dai yana da ruƙon ciki kuma yana da...
AL’ADAR BAHAUSHE
Abin kunya ne budurwa ta je gidan su saurayinta a ƙasar Hausa
Da a al'adar Bahaushe, ba yadda za a yi budurwa ta bi saurayi...
Yadda Ake Shinkafa Da Miyar Attaruhu
Shinkafa Da Miyar Attaruhu: Shinkafa da miyar attaruhu abinci ne da aka fi yawan cin sa da rana; musamman saboda gina jiki da kuma...