Yadda Ake Haɗa Sinasir

0
2096

Yadda ake haɗa sinasir

Abubuwan haɗawa
  1. Farar shinkafa
  2. Tuwo/dafaffiyar shinkafa
  3. Yeast
  4. Sugar
Yadda ake haɗawa
  1. Za ki gyara, ki jiƙa shinkafa kamar na awa ɗaya haka.
  2. Sai ki kawo tuwon ko shinkafa daffafiya ki zuba ciki, ki sa yeast ki niƙa (amfi son niƙan gida).
  3. Sai ki ƙara yeast rabin cokali.

Kar ya yi ruwa kar kuma ya yi kauri sosai.

Ki rufe ki ajiye wuri mai ɗumi.

  1. Bayan mintuna talatin (30 minutes) zai tashi ya dawo kamar kumfa, sai ki dora nonstick frying pan a wuta ki shafa mai, ki rinƙa zuba ƙullun, ki na rufewa.

Da ya dahu za ki ga ya yi holes(ramuka), haka za ki yi har ki gama.

KU KARANTA Yadda ake kosai mai laushi

labarin da ya wuceYadda Ake Vegetable Macaroni
Labarin na GabaYadda Ake Coconut Cupcakes
Sunana Buhari Ibrahim Aliyu [Googler] dalibin computer, digital marketer, technical crew a wikihausa dalibi mai kokarin yada ilimi na na'aura mai kwakwalwa tare da tabbatar cigaban kasuwancin zamani.