-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Najeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a saukake t […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
Barkanmu da sake kasancewa acikin shirinmu na Girke-Girken WikiHausa wanda muke koyarda ƙayatattun abinci namu na gida Najeriya da kuma na ƙetare, tareda bayani akan lafiyarsu cikin harshen hausa a saukake tare d […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a sauƙaƙe, tar […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida NIjeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a sauƙaƙe, tar […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a saukake t […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
Barkanmu da sake kasancewa acikin shirinmu na GIRKE GIRKEN WikiHausa wanda muke koyarda ƙayatattun abinci namu na gida Najeriya da kuma na ƙetare, tareda bayani akan lafiyarsu cikin harshen hausa a saukake tare d […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake shinkafa ‘yar Senegal. Shinkafa ‘yar Senegal na da matuƙar daɗi.
Abubuwan Da Ake BuƙataShinkafa
Karas
Koren wake
Tattasai
Attaruhu
Albasa
Niƙaƙƙen nama
Magi
Kori […] -
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake Sharɓar Dankali
Abubuwan Da Ake BuƙataKayan ciki
Dankalin Turawa
Kayan ƙamshi
Sinadarin ɗanɗano
Kayan miya
Ganyen fasaliYadda Ake Haɗawa
A samu kayan ciki na rago […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake Plantain Pie. Plantain Pie abinci ne da ake yinsa daga plaintain, yana da matukar amfani a jiki.
Abubuwan Da Ake BuƙataAyaba
Ƙwai
Magi
Tafarnuwa
Citta
Kori
Attarugu […] -
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake mashe.
Mashe abinci ne mai kama da masa, amma ya fi masar ƙanƙanta; sannan abubuwan da ake amfani da su wajen sarrafa shi daban yake da na masa, ko waina.An fi cin wannan irin a […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake masar dankalin Turawa.
Abubuwan Da Ake BuƙataDankalin Turawa
Attarugu
Albasa
Ƙwai
Gishiri da magi
KoriYadda Ake Haɗawa
A fere dankali, sai a ɗora shi a wuta, ya nun […]
-
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake lemon ardeb, da yawan mutane ba su san me ake kira ‘Ardeb’ ba.
Wannan ardeb dai lemo ne kamar lemon tsamiya. Kuma yana da alaƙa da mutanen Maiduguri. A irin wannan yanayi da muka shig […] -
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake tsiren nama; Tsiren nama abinci ne mai matuƙar daɗi musamman ma idan aka haɗa shi yadda ya kamata, kuma aka lura da dukkanin tsabtar abubuwan amfanin zuwa kayan haɗawar.
Abubuwan Da Ake […] -
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake onion rings.
Onion rings abinci ne na maƙwalashe wanda ake yin sa daga albasa yana da matukar daɗi musamman ma idan aka haɗa shi da lemo me dan sanyi, ko kuma da shayi mai da […] -
BHM Ninja wrote a new post 4 years, 4 months ago
A yau za mu koyi yadda ake miyar zogale.
Zogale na ɗauke ne da sinadaran dake maganin cututtuka fiye da 100, kamar maganin ciwon gyambon ciki, (Ulcer), maganin hawan jini da ƙara wa mutum kuzari da dai abubuwa d […] -
BHM Ninja changed their profile picture 5 years, 1 month ago
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 2 months ago
Abubuwan haɗawa
Nama
Albasa
Attarugu
Yaji
Maggie
Gishiri
Mai
Spice da kike so, ko kike da shi (na yi amfani da black pepper, nut meg da coriander powder)
Seasoning da kike so
TafarnuwaYadda […]
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 2 months ago
Abubuwan da ake buƙata
Gero
Kanunfari
Girfa
Citta
Sugar
RuwaYadda ake haɗawa
Ki samu gero ki sa ruwa ki wanke, sai ki jiƙa ta, kamar na awa biyu
Sai ki raba shi kashi biyu, kashi ɗaya ki […]
-
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 2 months ago
Abubuwan haɗawa
Fulawa kofi huɗu (4 cups)
Kwai 15 (ya danganta da irin girmansu)
Butter 2 (simas leda 2)
Baking powder ƙaramin cokali huɗu (4tsp)
Filebo ƙaramin cokali uku
kwakwa (na yi amfani da na k […] -
BHM Ninja wrote a new post 5 years, 2 months ago
Abubuwan da ake buƙata
Farar shinkafa
Tuwo/dafaffiyar shinkafa
Yeast
SugarYadda ake haɗawa
1. Za ki gyara, ki jiƙa shinkafa kamar na awa ɗaya haka.2. Sai ki kawo tuwon ko shinkafa daffafiya ki zub […]
- Load More
Gida BHM Ninja