liƙawa: wikihausa
Zubar Da Miyau Ga Mai Juna Biyu
Tsananin zubar da miyau ga mai juna biyu shi ne "ptyalism" ko "hypersalivation" a likitance. Ya fi faruwa a zangon wata 3 na farko...
Wasu Daga Fitattun Malamai A Ƙasar Sakkwato Da Kewayen Ta
Karatun Alƙur'ani a Sakkwato da kewayenta wanda ya haɗa da Gwandu da Gobir da Zamfara da Kebbi, ya sha bam-ban da karatun Alƙur'ani a...
Yadda Za Ki Yi Funkaso
ABUBUWAN BUƘATA:-
1.FLOUR
2.ALKAMA
3.YEAST
4.GISHIRI
Da farko za ki samu rariya ki tanƙaɗe fulawarki. Ki kawo garin alkamarki ma ki tankaɗe ta ki haɗa da fulawar ki cakuɗa...
Cutar Maƙoƙo
Maƙoƙo shi ne ake kira "goiter" ko "thyromegaly" a likitance. Maƙoƙo wani kumburi ne a cikin jakar sinadarin din thyroid (thyroid gland inflammation) wanda...
Cutar Damuwa (Depession)
Cutar damuwa (depression) cuta ce da take shafar zuciya da ƙwaƙwalwa. Mutane da yawa suna ganin cewa depression shi ne mutum ya shiga cikin...
Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Kebbi (Lardin Zuru)
Malam Mubammad Sani Ɗan Tudu (1882-1979)
An haifi Malam Muhammad a shekara ta 1882 a Dabai. Mahafinsa Andi shi ne Sarki Zuru na Biyar. Asalin...
Falalar Zama A Madina
An karɓo daga Sa'ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Zaman Madina ya fi alkhari a gare su inda sun...
Wuraren Sadawar Waƙar Baka
Makaɗan Hausa sukan sadar da waƙoƙin da suka yi bisa maƙasudai ne daban-daban gwargwadon waɗanda aka yi domin su. Waɗannan wurare da ake yin...
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...
Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo Kano a lokacin girma ya...









