liƙawa: wikihausa
Shinkafa Mai Ƙwai
Shinkafa mai ƙwai wani abinci ne da ake yi da shinkafa tare da ƙwai.
Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa shinkafa mai ƙwai
Shinkafa (dafaffiya)Curry/ kayan...
Tatsuniyar Gizo Da Giwa
Ga ta nan ga ta nan ku
Tatsuniya! Tatsuniya!! Tatsuniyar!!!
Tatsuniya! Wani mutum...
Yadda Ake Duba Rijistar Layin Waya
Mafi yawa daga cikin ma'abota amfani da layukan waya; ba su san yadda ake gano layin nada rijista ba ko akasin haka.
Haka ba su...
Yadda Hashtag Yake
Hashtag wani abu ne da aka samar da shi domin ƙulla alaƙa tsakanin rubutu masu alaƙa da juna.
Ana amfani da Hashtag wajen neman...
Yadda Ake Samar Da Website Na Kyauta Ta Hanyar Amfani Da...
Ka san kuwa za ka iya samar da haɗaɗɗe da ƙayataccen shafin yanar gizo, kuma mai sauƙin aiki ta hanyar yin amfani da shafin...
Yadda Za Ka Lalata Wayarka Idan Ta Ɓata
Dazarar wayarka ta ɓata, ko an sace,to tabbas kana da damar lalata wayar ta hanya mafi sauƙi kamar haka:
Za ka yi hanzari ka nemi...
Yadda Za Ka Dakatar Da Kowanne Irin Kira Wayarka
Idan kana ko kina son hana shigowar kira kowannne iri ne cikin wayarka a sakamakon wasu dalilai;
Sai a yi amfani da waɗannan lambobi a...
Kafar Sadarwa ta WhatsApp: Yadda Ake Amfani Da Kafar Sadarwa ta...
Kafar Sadarwa ta WhatsApp; Sau da yawa mutane na mu'amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san...
Wuraren Da Ake Kiɗan Fiyano (Situdiyo)
(Situdiyo) : Shagunan da ake kiɗan fiyano ana kiransu da situdiyo.
Gusau (2016:27) ya bayyana situdiyo da cewa:
"Ɗaki ne da ake shiryawa wanda ake sarrafa...
Tatsuniyar Yarinya Da Dodanni
Ga ta nan ga ta nan ku.
Tatsuniya : Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta...








