liƙawa: wikihausa
Fara Jinin Haila Da Bayanin Siffofinsa
Yaushe mata suka fara jinin haila?
Farkon fara jinin haila ya kasance ne a kan Hauwa'u matar Annabi Adamu, amincin Allah ya tabbata a gare...
Jinin Haila Da Jinin Biƙi
Darasi Na Farko Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace
Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace, Jini Nawa Ne Yake Fita Daga...
Shin Me Ake Iya Yi Da Komfiyuta?
Mutane da dama suna amfani da Komfiyuta wurin samun sauƙin aikinsu na yau da kullum. Misali idan muka duba; mutum zai iya ɗauko aiki...
Yadda Ake Activating Windows 10 Da Batch File (CMD)
Idan ka yi amfani da wannan hanya ba tare da ɓata lokaci ba za ka ba wa windows 10 ɗinka damar yin aiki sosai....
Mece Ce Kwamfuta?
Kwamfuta - Kwamfuta wata na'urar wutar lantarki ce ; wacce take yin aiki a sakamakon waɗansu umarni da aka ajiye a cikin ɗakin...
Abubuwan Da Ya Kamata Ka Sani Dangane Da Twitter
Twitter: Shi wannan shafin sadarwar mai suna Twitter na ɗaya daga cikin shafukan tattaunawa da muhawara, kamar yadda sauran shafukan suke, haka kuma, Twitter...
Yadda Za Ka Yi Amfani Da Keyboard Ɗinka A Matsayin Mouse
Sau da yawa wasu sukan samu matsala da manunin kwamfutarnsu, wato "mouse"
To daga lokacin da mouse ɗinka ya daina, a lokacin da za ka...
Yadda Za Ka Dawo Da Martabar Batirin Wayarka
Idan battery na wayarka ya yi ƙasa ko ma ya ƙare gaba ɗaya...
Za ka ji idan kuma ka ɗan sanya batiri a kan...
Yadda Ake Danbun Masara
Danbun masara wani abinci ne na Hausawa wanda ake yi da masara. Kuma masara tana daga cikin nau'in abincin da yake ƙara ƙarfi a...
Asalin Kiɗan Fiyano
Encyclopedia Americana (2003), ta bayyana cewa, a shekarar 1709;
Fiyano - Bartolommeo Cristofori ya ƙirƙiri wani abin kiɗa da ake kira gravicembalo col piona e...








