liƙawa: wikihausa
Ciwon Hanta (Hepatitis B)
Hanta, ɗaya ce daga cikin sassan jikin ɗan adam. Kuma jigo ce wajen kula da tafiyar da jikin ɗan adam. Mutum ba zai iya...
Jiga-jigan Magunguna
Ga abin da Allah (Subhanahu wata'ala) Ya ce game da mafificin littafinsa Alƙur'ani mai tsarki."Kuma muna saukar da abin da yake waraka da jinƙai...
Yadda Siffofin Masu Ba Da Tarbiya Suke
Masu hikima suna cewa: In mutum ya ce zai ba ka riga to ka dubi ta jikinsa kuma "wanda ba shi da abu ba...
Yadda Ake Wuturi
Hadisai da dama sun zo kan bayanin siffofin wutiri kamar haka
1- Wutiri da Raka'a Ɗaya:
Manzon Allah (S. A. W.) ya ce: "Sallar dare raka'a...
Yadda Ake Haɗa Lemon Tsamiya
Ko kun san yadda ake yin lemon tsamiya? To ku biyo mu domin ku ji yadda ake yi.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Tsamiya
Sugar
Kanunfari
...
Yadda Za Mu Yi Koyi Da Annabi (S.A.W.)
Duk Wanda ya ce shi Musulmi ne, to lallai ne abin koyinsa ya zamo Manzon Allah (S.A.W), a dukkanin tsare-tsare na rayuwarsa.
Misali: Tsarin...
Yadda Ake Haɗa Groundnut, Rice, Sweet Potato Shake
Barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abinci, namu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare,...
Yadda Ake Groundnut Sweet Potato Balls
Ko kun san:- Groundnut sweet potato balls na da saurin narkewa a jikin ɗan adam. Hakan yasa ya zama abinci mai kyau wurin yara...
Yadda Ake Yin Ƙuli-ƙuli
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Najeriya da kuma na...
Yadda Ake Yin Kantun Ghana
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abinci, namu na gida Najeriya da kuma na...









