Gida Liƙau(tags) Ramadan

liƙawa: Ramadan

Idan Mai Azumi Yaji Kiran Sallah, Amma Bai Ci Gaba Ba,...

0
Amsa: Zai rama wannan azumin guda ɗaya, amma babu kaffara. Hujja: Nawawi mawurdi. Domin karanta cikakken bayani akan Mece Ce Ƙiyamul Laili? danna nan. Domin karanta cikakken...

Idan Mutum Ya Ji Kiran Sallah Na Fitowar Alfijir Yaci Gaba...

0
Amsa: Zai rama wannan azumin bayan sallah, sannan kuma zaiyi kaffara. Hujja: Nawawi, Mawurdi, littafi: Almajmu'u. Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mai Azumi Yaji Kiran...

Shin Idan Mutum Yana Cikin Kusantar Iyalinsa Alfijir Ya Fito, Yaya...

1
Amsa: Daga lokacin da alfijir ya fito, sai ya dakatar daga ci gaba da kusantar ta, babu komai, azumin shi yana nan daram. Hujja: Nawawi,...

Shin Idan Mutum Yana Azumin Ramadan Sai Ya Manta Ya Kusanci...

0
Amsa: Babu ramuwa, kuma babu kaffara, azuminsa yana nan daram. Hujja: Mazhabu Hambaliyya Mazhabu Shafi'iyua, Ibnu Taimayyah, Shaukani, Sun'ani, littafi: Nailul Audar, Subulus Salam. Domin karanta...

Idan Mutum Yayi Tafiya, Sai Ya Ajiye Azuminsa, A Lokacin Iyalinsa...

0
Amsa: Ko shakka babu, ya halatta; saboda wannan azumin zasu rama shi ne bayan sallah, bisa uzuri da shari'ah tayi musu. Akwai wasu daga...

Shin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin...

0
Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da abinci a madadin ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan. Hujja: (Fatawar Sufyanus Sauri da Hassan, littafi: Acrruhu). Domin...

Mutum Zai Iya Ramawa Iyayensa Azumin Ramadan?

0
Amsa: Tabbas mutum zai iya ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan da yasha kafin rasuwar sa. Hujja: "Wanda duk ya mutu akwai ramuwar azumi...

Idan Mutum Zaiyi Tafiya, Koda A Jirgi Ne, Zai Ajiye Azumi?

0
Amsa: Ita tafiya komai sauƙinta, sunanta tafiya, idan mutum ya ajiye azumi, ya aikata sunna; idan kuma yayi azuminsa, babu laifi, azuminsa yayi. Saidai...

Idan Mutum Ya Samu Kanshi Ko Yayi Tafiya Zuwa Inda Rana Take...

0
Amsa: Idan mutum ya samu kansa a irin waɗannan ƙasashe da ake dare ko rana na tsahon lokaci, zaiyi amfani ne da (time zone)...

Idan Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7, Har Wani...

0
Amsa: Ya halatta mutum ya ciyar da mutane lokaci guda, gwargwadon yawan kwanakin da ake bin shi bashin azumin Ramadan ɗin da ya sha. Hujja:...