liƙawa: Ramadan
Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su
Halayen mai Azumi - Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su; a gan su da gaske a tattare...
Niyyar Ɗaukan Azumi
Ana ɗaukar niyyar azumi ne kafin fitowar alfijir; saboda hadisin da Nana Hafsat (R.A) ta rawaito daga Manzon Allah (S.A.W) cewa: "Wanda bai ɗauki...
Mafifitan Ayyukan Mai Azumi
Ayyukan Mai Azumi - Akwai ayyuka mafifita da ya kamata mai azumi ya kusance su; daga ciki akwai:
1. Karatun Alƙur'ani Mai Girma, wato mai...
Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina, Yaya Azumina Zai Kasance?
Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina Kafina Sha Ruwa, Yaya Azumina Zai Kasance?
Amsa: Duk wanda haɓo ya same shi, kuma da azumi...
Idan Na Shaƙi Hayaƙin Turaren Wuta Ko Turaren Ƙamshi Na Ruwa,...
Amsa: Idan mutum ya shaƙi hayaƙin turaren wuta, ko turaren ƙamshi na ruwa, babu komai, azuminsa na nan daram.
Hujja: (littafin Fatawa 55455, littafin Farawa...
Idan Na Shaƙi Mantaleta Ko Rob Ko Na Saka Aleɓe, Shin...
Amsa: Idan mutum ya shaƙi Mantaleta ko Rob, ko kuma ya shafa aleɓe, babu komai; azuminsa na nan daram.
Hujja: (Littafin fatawa lamba 55455, littafin...
Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun...
Idan na ɗanɗana miya domin naji fitowar gishiri, amma na tofar ban haɗiye ba, yaya batun azumina?
Amsa: Idan mutum ya ɗanɗana miya, gishiri, suga,...
Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina?
Amsa: Mutumba zai rama azumi ba, idan ya haɗiye ruwa lokacin kurkurar baki, bada ganganci ba; a cikin alwala ko ba acikin alwala ba.
Hujja:...
Shin Rashin Yin Sallah A Cikin Jama’a Na Lalata Azumi?
Amsa: Rashin yin sallar jam'i baya lalata azumi, matsawar mutum yana yin sallar a kan lokaci; kawai dai yana tabka asarar lada mai yawa.
Hujja:...
Abubuwan Da Ba Sa Ɓata Azumi
Ɓata Azumi - Kasancewar azumi ibada ce, ibada ce da ake kusantar Mahalicci da ita. Sanin kowane ɗaya cikin ɗaiɗaikun mutanen dake karatu kuma...









