Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Kashi Nawa Kishin Bayi ya Kasu?

0
Kishin bayi ya kasu kasha biyu: 1. Halattaccen Kishi. 2. Haramtaccen Kishi. Mene Ne  Halattaccen Kishi? Halattaccen kishi shi ne, matsakaicin kishi wanda Allah yake so, kuma wanda...

Kishi Iri Nawa ne

0
Kishi Iri biyu ne: 1. Kishin Allah ga bayinsa. 2. Kishin bayi a tsakaninsu. Yaya Kishin Allah Yake? Kishin Allah shi ne, fushin da Allah yake yi da...

Nauye-nauyen Rayuwar Aure

0
A Musulunci, rayuwar aure ba ta kyautatuwa ta zama nagartacciya, har sai idan an aiwatar da ita ta salon da Musulunci ya tsara, ta...

DUNIYA MAKARANTA!

Allah mai girma da ɗaukaka ya bayyana cewa: "Shi ne wanda ya halicci mutuwa da rayuwa domin ya gwada ku. Wane ne mafi kyawun...

Dabarun Yaƙi.

Mutum yana daga cikin ƙananan halittun Allah, kuma raunana, marasa buwayayyen ƙarfi,hatta a mahaliccinsa mutum ɗan-tsurut yake in an kwatanta shi da sauran halittu...

Harsashin Gina Al’umma (Iyaye)

Samuwar mutum daga iyaye masu addini shi ne babban harsashin da za a gina kyawawan halaye da ayyuka na gari a kai. Kasancewar mutum...

Tarbiyyar Addini

Duk da muhimmancin samun mutum daga iyaye masu addini, wannan ba zai wadatar ga barin yi masa tarbiyya irin ta addini ba. Ita tarbiyya...

Nasiha Tsakanin Musulmi

Yin nasiha ga Musulmi a junansu wani babban tsaro ne ga imanin musulmi, ɓarna ba ta yaɗuwa a inda nasiha take aiki, saboda ana...

Haƙƙoƙin Da Ma’aurata Suke Tarayya A Kansu

0
A Musulunce ma'aurata na yin tarayya a kan haƙƙoƙi masu zuwa kamar haka: 1. Taimaka wa junansu a kan bin Allah (S.W.T). 2. Kyautata zamantakewa. 3. Haƙuri...

Jiga-jigan Magunguna

0
Ga abin da Allah (Subhanahu wata'ala) Ya ce game da mafificin littafinsa Alƙur'ani mai tsarki."Kuma muna saukar da abin da yake waraka da jinƙai...