fbpx
Gida Marubuta Rubutu daga Dr. Aminu Isma'il Sagagi

Dr. Aminu Isma'il Sagagi

Dr. Aminu Isma'il Sagagi
9 RUBUCE-RUBUCE 0 SHARHI
An haifi Dr. Sagagi a Unguwar Sagagi cikin birnin Kano a 1968 Ya yi PhD a IUA Khartoum 2012 Ya yi aikin koyarwa a Makarantar Munazzama Kura. Ya yi koyarwa a Makarantar koyon Sharia ta Malam Aminu Kano. Ya taba rike Mukamin Mai ba wa Gwamna Shawara a kan Ilimi 2009-2011 A yanzu Malami ne a Sashin Nazarin Addinin Musulinci a Jami'ar Bayero.
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×