liƙawa: ilimin addini
Falalar Ziyarar Mara Lafiya
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; Idan mutum ya ziyarci ɗan uwansa musulmi (da ba shi da lafiya); to yana tafiya ne cikin lambunan...
Addu’ar Nema Wa ‘Ya’Ya Tsari
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance yana nema wa Hassan da Husain tsari da wannan addu'ar:
"U'iizu kumaa bi kalimatil laahit taammati min kulli...
Yadda Ake Gaisuwar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa
"Baarakal laahu laka fiil mauhuubi laka, wa shakartal waahiba, wa balaga ashuddahu, wa ruziƙta birrahu"
{Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka...
Yadda Ake Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Bayan Tahiyya
"Allaahumma salli alaa Muhammadin wa alaa aali Muhammadin; kamaa sallaita alaa Ibrahima innaka hamiidun majiidun; Allaahumma baarik alaa Muhammadin wa alaa Muhammadin; kamaa baarakta...
Yadda Ake Tahiyya
"Attahiyyaatu lil-laahi was salawaatu waɗɗayyibaatu, assalaamu alaika ayyuhan nabiiyu wa rahmatul-laahi wabarakaatuhu, assalaamu alaina wa alaa idadil-laahis saalihiina. Ashhadu an laa ilaaha illallaahu, wa...
Addu’ar Sujjadar Tilawar Alƙur’ani
"Sujada wajhii lillazii khalaƙahu wa shaƙƙa sam'ahu wa basarahu bi haulihi wa ƙuwwatihi (Fatabaarakal-laahu ahsanul khaaliƙiina)".
{Fuskata ta yi sujada ga wanda ya halicce ta,...
Addu’ar Wanda Ya Yi Sabon Aure, Ko Ya Sayi Abin Hawa
Idan ɗayanku ya auri mace, ko ya sayi bawa mai hidima, to ya ce:-
"Allaahumma innii as'aluka khairahaa wa khaira maa jabaltahaa alaihi, wa a'uzu...
Addu’ar Wanda Ya Yi Atishawa
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: Idan ɗayanku ya yi atishawa to ya ce:
"Alhamdu lillaahi". {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah}.
Ɗan uwansa kuma ko...
Addu’a Idan Mutum Ya Yi Fushi
"A'uzu bil laahi minas Shaiɗaanir rajiimi".
{Ina neman tsarin Allah daga Shaiɗan tsinanne}.
Domin karanta cikakken bayani a kan Addu'ar Wanda Ya Yi Sabon Aure, Ko...
Falalar Ƙulhuwallahu Ahad
Falalar Ƙulhuwallahu Ahad - An karɓo hadisi daga Abu Sa'idil Khudri, Allah ya yarda da shi ya ce: Ɗan 'uwana Ƙatada ɗan Nu'uman ya...








