Gida Liƙau(tags) Ilimin addini

liƙawa: ilimin addini

Shin Zan Iya Shaƙar Maganin Shaƙa Na Masu Asma Idan Na...

0
Amsa: Idan mutum yana fama da ciwon asma, ya hallata ya shaƙi maganin na masu asma, a lokacin da yake azumi. Hujja: Fatawa Shaikh Usaimin. Domin...

Falalar Sanin Gaskiya Da Aiki Da Ita

0
Ya zama wajibi a kan dukkan musulmi mai neman tsira da shiriya ya zage damtse wajen neman gaskiyar magana a kan komai kuma in...

Idan Ina Magana Da Safe Bayan Na Ɗauki Azumi, Sai Na...

1
Amsa: Idan mutum ya haɗiyi sauro, ko ƙuda ko wani kwaro, ko wani abu kamar zare, ko gashi, azuminsa na nan daram, babu komai. Hujja:...

Daga Wane Lokaci Zuwa Lokaci Ne Zan Kasance Da Azumi A...

0
Amsa: Mutum zai ɗauki azumi tun kafin hudowar alfijir, har ya zuwa faɗuwar rana. Hujja: "Harsai hasken alfijir ya fito, ya bayyana, sannan ku kame...

Shin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta...

0
Amsa: Mutum zai ɗauki azumi da janaba ajikinsa, wannan baya taɓa azuminsa. Hujja: "Shugaban halitta yana wayar gari da janaba, sannan yayi wanka" Marawaici: Ummuna A'isha...

Zan Iya Amfani Da Kiran Assalatu Wajen Dakatar Da Sahur?

0
Amsa: Mutum zai iya yin hakan, amma abin da yafi shi ne, yayi amfani da lokaci, maimaikon kiran assalatu; saboda wasu na saka assalatu...

Ta Yaya Zan Gane Lokacin Da Zan Dakatar Da Sahur, Idan...

0
Amsa: Mutum zai dakatar da yin sahur, ta hanyar kiyaye lokutan fitowar alfijir da ake rubutawa na kowacce rana a kalanda, ko kafofin sadarwa...

Idan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur,...

0
Amsa: Mutum zai cinye abinda ya saka abakinsa lokacin sahur, koda alfijir ya fito; Haka kuma, idan ruwa ne zai shanye wanda yake cikin...

Shin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A...

0
Amsa:  Koda ruwa mutum ya kurɓa, ko yaci dabino, shi ake kira sahur, ba sai lalle ya ci abinci ba. Hujja: "Koda ruwa ne mutum...

Menene Sahur?

0
Amsa: Sahur shi ne abincin da wanda zai tashi da azumi yake ci, kafin fitowar alfijir. Hujja: "Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai...