liƙawa: ilimin addini
Ƙarin Bayani Akan Bashin (Wari) Bakin Mai Azumi Da Yafi Miski...
Amsa: Abinda ake nufi shine, zai wayi gari ranar Ƙiyama bakinsa yana ƙamshin turaren da babu irin shi aduniya. Ko kuma zai zama abin...
Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya Fita Ta’aziyya, Wacce Ta Zama...
Amsa: Zai iya duk waɗannan abubuwan, haka kawai ne ba aso ya fita.
Hujja: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim, Almugni li ibni Qudama, Altalqin ala Mazhabi...
Ana Iya Kaiwa Mai Ittikaafi Ziyara?
Amsa: Ana iya kai masa idan buƙatar hakan ta taso, ko ayi masa waya idan bai kashe wayar ba..
Hujja: Sahihul Bukhari, Fathul Baari.
Domin karanta...
Idan Mutum Yana Ittikaafi, Sai Janaba Ta Same Shi Ta Hanyar...
Amsa: Idan ya farka sai yaje banɗakin masallacin yayi wanka, idan kuma babu ruwa sai yayi taimama.
Hujja: (Fuqhu Maslim Alajnatu Da'ima).
Domin karanta cikakken bayani...
Shin Akwai Wata Ibada Ce Da Akafi Son Mai Ittikaafi Ya...
Amsa: Duk ibadar da tafi masa sauƙi a cikin ibadun da yake yi, kafin ya shiga ittikaafi.
Hujja: (Mausu'a Fiqihiya).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan...
Shin Mace Ma Zata Iya Shiga Ittikaafi?
Amsa: Za ta iya shiga ittikaafiidan bata da miji, idan kuma tana da miji, sai idan yayi mata izini.
Hujja: "Matan Shugaban halitta sunyi ittikaafi...
Waɗanne Abubuwa Ne Mai Ittikaafi Zai Nisanta?
Amsa: Mai ittikaafi zai nisanci fita daga inda yake ittikaafi, sai idan fitar ta zamar masa dole.
Hujja: (Ibnul Munzir).
Domin karanta cikakken bayani akan Shin...
A Wane Masallaci Ake Son Ayi Ittikaafi?
Amsa: Ana so ayi ittikaafi ne a masallacin da mutum ba zai rasa sallar juma'a ba a jam'i.
Hujja: (Abu Dawud Assajistan).
Domin karanta cikakken bayani...
Shin Sai Mutum Na Azumi Zai Shiga Ittikaafi?
Amsa: Ana shiga ittikaafi ne da azumi.
Hujja: (Mausu'a Fiqihiya).. "Yana zaman ittikaafi cikin Ramadan".
Marawaici Abu Huraira littafi: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim.
Domin karanta cikakken...
Akwai Bambanci Ne Tsakanin Yinin Idi Da Daren Idi?
Amsa: Ƙwarai kuwa, domin kowace rana sai daren ya shigo kafin yininta ya shigo; in banda ranar Arfa, ita kaɗai ce yininta ke riga darenta...









