Gida Liƙau(tags) Ilimi

liƙawa: ilimi

Yadda Ake Yin Kabbarar Harama

0
Bayan gama iƙama a sallar jam'i ko sallar mutum shi kaɗai; mace ce ko namiji, sai ya yi kabbarar harama wacce ita ce mabuɗin...

Yadda Ake Buɗe Karatun Alƙur’ani Da Bismillah A Cikin Sallah

1
Mai yin sallah zai buɗe karatun Alƙur'ani da Bismillah a ɓoye, ba tare da mamu sun ji karatun Bismillah ba, shi ne limami kuma...

Yadda Za Ki Kula Da Fatarki

A yadda mayuka da kayayyakin gyaran jiki suka yi yawa a kasuwa; zaɓar abubuwan da za su taimaka wa fatar jikinki yana iya zama...

Hukunce-Hukuncen Jinin Cuta

0
Shin ko kun san mene ne hukuncin jinin cuta? Jinin cuta ba ya hana wani abu daga abubuwan da jinin haila da na biƙi suke...

Hukunce-hukuncen Jinin Haila Da Na Biƙi

0
Mene ne yake haramta saboda jinin haila da na biƙi? Salla tana haramta saboda jinin haila da na jinin biƙi da Azumi da Ɗawafi da...

Maimaituwar Jinin Haila A Wata Ɗaya

0
Shin jinin haila yana maimaituwa a wata ɗaya? Ko mai ciki tana jinin haila? Galibin mace tana jinin haila a kowane wata haila ɗaya, saura...

Taƙaitaccen Tarihin Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau

0
An haifi Sa'idu Muhammad Gusau a ranar 24 ga watan Maris 1952 a shiyyar Madawaki, bakin Masallacin Juma'a; unguwar Bube Attajiri da ke garin...

Yadda Ma’anar Roƙo Take

0
Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya (2006:374), ta bayyana roƙo da cewa; "Sana'ar maroƙa ta yi wa mutane kirari ko yabo don a yi musu kyauta"...

Ma’anar Yabo

0
Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so...

Ma’anar Kiɗa da Makaɗi

0
Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma'anar kiɗa da kuma makaɗi. Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa;...