Gida Liƙau(tags) Ilimi

liƙawa: ilimi

Yadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Samun Karatu Da Raba Su...

0
Wannan ita ma addu'a ce da ake karantawa domin nema wa yara shiriyar Ubangiji da samun karatu. Duk mai son Allah ya kintsa masa...

Yadda Ake Addu’a Ga Cututtuka Ko Kuma Wata Annoba

0
Addu'a Ga Cututtuka; Wannan kuma addu'a ce da aka ce a dunga karanta ta a duk lokacin da wata annoba ta shigo. Idan har kana...

Yadda Ake Addu’ar Bushewar Zuciya

0
Addu'ar Bushewar Zuciya - Wannan addu'ar ma akan karanta ta domin Ubangiji ya ba ka kariya daga dukkan cututtukan zamani da kuma bushewar zuciya. Muddin...

Yadda Za Ki San Kanki Kafin Ki Yi Aure

1
Mata - Akan so kowacce mace a ce ta san kanta, budurwa ko matar aure ko kuma bazawara, wannan shi ne zai sa ki...

Yadda Za Ki Gyara Kanki

0
Yadda Za ki Gyara Kanki. Akan so mace ta zauna kamar shinkafa a gidan mijinta; kar ki bari ya daina yinki, kar ki bari...

Abubuwan Da Ya Kamata A Sani Game Da Ciwon Sanyi

0
Shi ciwon sanyi wanda Bature ke cewa (S.T.D: Sexual Transmitted Disease) yakan haddasa wa mata matsala daban-daban. Kama daga rashin haihuwa, ɗaukewar sha'awa, wasu kuma...

Hanyar Warkar Da Ciwon Sanyi Da Maganin Sa

0
Akwai hanyoyi da mace za ta bi domin rabuwa da wannan mugun ciwon. Shawarar farko game da wannan ciwon za ta bi; ko da ma...

Matakan Da Za A Bi Domin Hana Yara Shaye-shaye

0
Akan kai wani mataki duk irin kulawar uwa ko kuma kulawar uba ya zamto yaransu ko yarinyarta ta fanɗare. Ka ga yaro ya jefa kansa...

Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Tashin Hankali

0
Wannan addu'ar za a iya karanta ta idan mutum na cikin mawuyacin hali; ko kuma mace ta rasa mijin aure; ko kuma mutum na...

Yadda Ake Addu’ar Tashi Daga Bacci

0
An karɓo daga Aisha (Radiyallahu Anhu) tace Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam); ya kasance yana tashi daga bacci zai karanta wannan addu'a; Ga Addu'ar Tashi Daga...