Yadda Za Ki Gyara Kanki

0
588

Yadda Za ki Gyara Kanki. Akan so mace ta zauna kamar shinkafa a gidan mijinta; kar ki bari ya daina yinki, kar ki bari ya ƙosa dake.

Kin san shinkafa za a iya sarrafata ta kowace irin launi. Misali; za a iya yin tuwon shinkafa, jellof, farar shinkafa, dambun shinkafa, fried rice dadai sauransu.

Shinkafa ce za a shekara da shekaru ana cin ta a gida ba a gaji da ita ba, da zarar an yi sati ɗaya babu ita, ranar hankali ya tashi. Yara da kansu za ka ga suna cewa Daddy ba shinkafa.

Don haka ki zama kina da dabarar iya kwanciya da mijinki, kullum da irin kwanciyar da za ki yi masa, ta yau daban ta gobe daban.

Sai ki ga kin daɗe kina zamani a gidan mijinki, sai ki gan ki kullum amarya kike.

Domin karanta cikakken bayani a kan Abubuwan Daya Kamata A Sani Game Da Ciwon Sanyi danna nan.

labarin da ya wuceAbubuwan Da Ya Kamata A Sani Game Da Ciwon Sanyi
Labarin na GabaYadda Za Ki San Kanki Kafin Ki Yi Aure