liƙawa: addu;a
Yadda Ake Addu’a Idan Mutum Yana So Allah Ya Biya Masa...
Wannan addu'a ita ake kira "gaya wa jini na wuce"; domin biyan buƙata, Wato duk wata buƙata da kake nema wajen Allah (Subahanahu Wata'ala);...
Yadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Shiriyar Ubangiji
Shiriyar Ubangiji - Ga wanda yake son Allah (Subahanahu Wata'ala) ya shirya masa yaransa su kintsu, su shiryu, su zama suna kiyaye umarnin ubangiji...
Yadda Ake Addu’ar Nema Wa Yara Samun Karatu Da Raba Su...
Wannan ita ma addu'a ce da ake karantawa domin nema wa yara shiriyar Ubangiji da samun karatu. Duk mai son Allah ya kintsa masa...
Yadda Ake Addu’ar Ismullahil A’azim
Ismullahil A'azim - Ana so a karata wannan addu'ar a duk lokacin da mutum ya samu kansa cikin tsanani ko kuma damuwa.
An samu wani...
Yadda Ake Addu’a Ga Cututtuka Ko Kuma Wata Annoba
Addu'a Ga Cututtuka; Wannan kuma addu'a ce da aka ce a dunga karanta ta a duk lokacin da wata annoba ta shigo.
Idan har kana...
Yadda Ake Addu’ar Bushewar Zuciya
Addu'ar Bushewar Zuciya - Wannan addu'ar ma akan karanta ta domin Ubangiji ya ba ka kariya daga dukkan cututtukan zamani da kuma bushewar zuciya.
Muddin...
Addu’a Ga Yaran Da Ba Sa Ji
Yaron da ake gani ya ɗauko hanyar lalacewa ba ya jin magana; ba a sa shi ya yi kuma ba a sa shi ya...
Matakan Da Za A Bi Domin Hana Yara Shaye-shaye
Akan kai wani mataki duk irin kulawar uwa ko kuma kulawar uba ya zamto yaransu ko yarinyarta ta fanɗare.
Ka ga yaro ya jefa kansa...
Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Tashin Hankali
Wannan addu'ar za a iya karanta ta idan mutum na cikin mawuyacin hali; ko kuma mace ta rasa mijin aure; ko kuma mutum na...
Addu’ar Neman Falala
Wannan addu'a ana yin ta domin neman falala da buɗi akan abinda ka sa a gaba, karatu ko kasuwanci.
Akan so ka zama mai yawan...






