fbpx
Gida Liƙau(tags) Abinsha

liƙawa: abinsha

Yadda Ake Ice Cream Custard

0
Ice cream custard ya kasance abin sha mai daɗi, mai sauƙin sarrafawa, ba tare da shan wahala ba, mafi yawanci ice cream custard ya...

Yadda Ake Mojito Drink A Sauƙaƙe.

0
Yadda ake mojito drink Abubuwan haɗawa Mint leaf Ƙanƙara Sugar Lemon tsami Sprite Yadda ake haɗawa Ki samu kofi, ki sa mint leaf guda shida, sai...

Yadda Ake Kunun Zaƙi

0
Abubuwan da ake buƙata Gero Kanunfari Girfa Citta Sugar Ruwa Yadda ake haɗawa Ki samu gero ki sa ruwa ki wanke, sai ki jiƙa ta,...

Yadda Ake Zoɓo A Cikin Sauƙi Sabon Salo

0
Abubuwan da ake buƙata 1. Zoɓo 2. Kanunfari 3. kimba 4. Masoro 5. Lemon grass 6. Sugar 7. Ruwa Yadda ake haɗawa 1. Da farko za ki wanke zoɓonki ki sa a tukunya,...

Yadda Ake Lemon Abarba A Sauƙaƙe

0
Abubuwan da ake buƙata Abarba Ruwan sanyi Sikari Na'ana Ɗanyar citta Ruwan lemon tsami Yadda ake haɗawa 1. Da farko za ki ɓare abarba, ki yanka...

Yadda Ake Kunun Alkama A Sauƙake

0
Barkan mu da sake kasance a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake kunun alkama. Kunun alkama dai yana da ruƙon ciki kuma yana da...

Yadda Ake Koko

0
Koko abinsha ne na karin kumallo na hausawa, wanda ake yin sa daga gero. Koko na da daɗin sha, ga matuƙar amfani a jiki. Abubuwan...

Yadda Ake Kunun Gyaɗa

0
Kunun gyaɗa na ɗaya daga cikin abin sha mai daɗi da amfani a jikin ɗan Adam. Abubuwan da ake buƙata; Farar shinkafa Ɗanyar gyaɗa  Sugar daidai misali Yadda ake...

Yadda Ake Kunun Kwakwa Ga Masu Ciwon Siga

0
Kunun kwakwa yana ɗaya daga cikin abin sha mai riƙe ciki, sannan ba shi da wahalar narkewa a ciki. Yana rage hawan suga ga masu...