Ta Yaya Zan Gane Lokacin Da Zan Dakatar Da Sahur, Idan Zan Ɗauki Azumi?

0
567

Amsa: Mutum zai dakatar da yin sahur, ta hanyar kiyaye lokutan fitowar alfijir da ake rubutawa na kowacce rana a kalanda, ko kafofin sadarwa kamar gidajen radiyoda talabijin da wayoyin hannu.

Hujja: “Ku ci, ku sha lokacin sahur, har sai hasken alfijir ya fito muku a fili”.

Suratul Bakara aya 187.

Domin karanta cikakken bayani akan Zan Iya Amfani Da Kiran Assalatu Wajen Dakatar Da Sahur? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Dole Ne Sai Mutum Yaci Abinci Sosai Sannan Za A Ce Yayi Sahur? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Na Farka Amakare Lokacin Sahur, Ina Fara Cin Abincin Sahur, Sai Alfijir Ya Fito, Yaya Zanyi?
Labarin na GabaZan Iya Amfani Da Kiran Assalatu Wajen Dakatar Da Sahur?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.