Shin Menene Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku?

0
327

Amsa: Mustahabbi ne saukar karatun Alƙur’ani cikin kwanaki uku.

Domin karanta cikakken bayani akan Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda? dannan nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan?
Labarin na GabaMene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.