Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya Fita Ta’aziyya, Wacce Ta Zama Masa Dole Ko Dubiyar Mara Lafiya Ko Siyan Abinci Ko Biyan Buƙata A Banɗaki?

0
277

Amsa: Zai iya duk waɗannan abubuwan, haka kawai ne ba aso ya fita.

Hujja: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim, Almugni li ibni Qudama, Altalqin ala Mazhabi Maalikiya.

Domin karanta cikakken bayani akan Ƙarin Bayani Akan Bashin (Wari) Bakin Mai Azumi Da Yafi Miski Daɗi Awajen Allah Azza Wa Jalla danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Da Me Akafi Son Mai Azumi Yayi Buɗa Baki Kafin Yaci Abinci Sosai? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.