Shin Lokacin Buɗa Baki, Lokaci Ne Na Amsa Addu’ar Mai Azumi Akan Wata Buƙatarsa?

0
283

Amsa: Ko shakka babu, idan mai azumi yayi buɗa baki, yayi amfani da wannan damar, ya roƙi Allah Azza wa Jalla buƙatunsa, domin lokaci ne na amsar addu’a.

Hujja: “Mutum uku addu’arsu ba’a dawo musu da ita, Allah yana amsa musu. Mai azumi har sai yayi buɗa baki”.

Marawaici Abu Huraira, littafi: Sharhu Mahzab lin Nawawi.

Domin karanta cikakken bayani akan Menene Ittikaafi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Falalar I’itikafi danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.