Amsa: Daga lokacin da alfijir ya fito, sai ya dakatar daga ci gaba da kusantar ta, babu komai, azumin shi yana nan daram.
Hujja: Nawawi, Mawurdi, littafi: Almajmu’u, Attaju wal iklil li muktasar Khalil.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya Ji Kiran Sallah Na Fitowar Alfijir Yaci Gaba Da Kusantar Iyalinsa Da Gangan Fa? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yayi Tafiya, Sai Ya Ajiye Azuminsa, A Lokacin Iyalinsa Tana Al’ada, Sai Bayan Rana Tayi Zawali, Har Azahar Tayi, Sai Al’adar Ta Ɗauke, Tayi Wankan Tsarki, Shin Ya Halatta Suyi Mu’malar Aure Da Rana? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.