Ma’anar Aure A Ƙasar Hausa

0
472

Auren Hausawa – Auren nan na da ma’anoni da dama daga masana; domin sun yi ƙoƙarin faɗaɗa ma’anar zuwa ga ɓangarori da dama; amma a nan za mu kalli ma’ana guda ɗaya wadda ta dace da batunmu.

Auren Hausawa – CNHN (2006:22) ya bayyana shi da cewa, “Dangantaka tsakanin namiji da mace ta hanyar shari’a”.

Domin ƙarin bayani a kan aure danna nan https://wikihausa.com.ng/maanar-aure/

A nan, za mu iya cewa, aure nufin haɗuwar mutane biyu (namiji da mace) bisa wasu sharuɗa da shari’a ta gindaya domin tabbatar da zaman tare na har abada.

Wannan bayanin anciro shi ne daga Littafin Nazarin Matsalolin Aure a Ƙasar Hausa Daga Mahangar Zabiya Lawisa da Fatima Jalo wanda Ibrahim Baba(Ibrahim Garba Nayaya (Baban Fauzan) ya wallafa shi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Muhimmancin Aure a Ƙasar Hausa danna nan

Domin karanta bayani akan Manufar Rayuwar Aure A Addini Da Wayewar Zamani danna nan

labarin da ya wuceTaƙaitaccen Tarihin Ƙasar Hausa
Labarin na GabaYadda Ake (Recording) Ɗaukar Videon Abin Da Ake Gabatarwa A Fuskar Kwamfutarka Mai Ɗauke Da Windows