Hausawa na cewa, “Kowane allazi da nasa amanu”. Babu shakka haka wannan batu yake, domin ko a fagen bincike, kowane akwai nasa maɗosar aikin.
Wannan aiki an ɗora shi bisa ra’in da Abba da Zulyadaini (2000) da kuma Ɗangambo (2007) suka yi amfani da su a nazarin waƙoƙin Hausa.
Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Yabo Gonar Makaɗi; Nazarin Yabon Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau A Cikin Wasu Waƙoƙin Baka Na Situdiyo wanda Ibrahin Baba (Nayaya) ya wallafa shi.
Domin karanta cikakken bayani a kan Hanyoyin Tattara Waƙoƙi da Bayanai danna nan
Domin karanta ASALIN ƘASAR HAUSAWA danna nan