Idan Nayi Amai, Kuma Bai Gama Fita Ba; Akwai Ragowa A Maƙogwarona, Sai Na Haɗiye, Ba Tare Da Ya Fito Kan Harshena Ba, Shin Yaya Matsayin Azumina?

0
247

Amsa: Duk mutumin da yayi amai, sai ya mayar da ragowar dake maƙogwaronsa kafin ya fito kan harshensa; ya cigaba da azuminsa, babu komai.

Hujja: (Faawar Ibn Abbas da Ibn Mas’ud). Littafi: Yusuful Qardawi.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Saka Jan Baki A Leɓena, Sai Harshena Ya Taɓa, Har Na Haɗiye, Tare Da Yawun Bakina, Shin Yaya Azumi Na? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Naga Watan Ramadan, Zan Yi Shiru Nena Ɗauki Azumin Ni Kaɗai, Ko Yaya Zanyi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.