Idan Na Tara Yawu A Bakina, Sai Na Haɗiye, Yaya Azumina?

0
341

Amsa: Idan mutum ya haɗiye yawu, ko wani kaki, azuminsa na nan daram.

Hujja: (Allamatul dasuqi alma’liky, ibnu habib, littafi Hashiyatu Dasuqi 525/1).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Gumina Ya Shiga Bakina, Na Haɗiye Yaya Azumina? dannan nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Nayi Amai Da Azumi A Bakina, Shin Yaya Azumina?
Labarin na GabaIdan Gumina Ya Shiga Bakina, Na Haɗiye Yaya Azumina?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.