Idan Na Saka Jan Baki A Leɓena, Sai Harshena Ya Taɓa, Har Na Haɗiye, Tare Da Yawun Bakina, Shin Yaya Azumi Na?

0
315

Amsa: Duk matar da ta haɗiye jan baki, sakamakon taɓawa da harshenta yake yi, har ta haɗiyi yawu da shi, azuminta yana nan, babu komai.

Hujja: (Ibnu Najim), littafi: Albaharu Ra’iqu, Fatawa 181305. Mazhab Hanafiya.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Yana Wanka, Sai Ruwan Sabulu Ya Shiga Hancinsa, Azuminsa Yana Nan?

Domin karanta cikakken bayani akan Wane Ne Azumin Ramadan Ya Wajaba Akansa? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Nayi Amai, Kuma Bai Gama Fita Ba; Akwai Ragowa A Maƙogwarona, Sai Na Haɗiye, Ba Tare Da Ya Fito Kan Harshena Ba, Shin Yaya Matsayin Azumina?
Labarin na GabaIdan Mutum Yana Wanka, Sai Ruwan Sabulu Ya Shiga Hancinsa, Azuminsa Yana Nan?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.