Idan Mutum Yayi Tafiya, Sai Ya Ajiye Azuminsa, A Lokacin Iyalinsa Tana Al’ada, Sai Bayan Rana Tayi Zawali, Har Azahar Tayi, Sai Al’adar Ta Ɗauke, Tayi Wankan Tsarki, Shin Ya Halatta Suyi Mu’malar Aure Da Rana?

0
282

Amsa: Ko shakka babu, ya halatta; saboda wannan azumin zasu rama shi ne bayan sallah, bisa uzuri da shari’ah tayi musu. Akwai wasu daga cikin malaman dake ganin su haƙura, domin su girmama watan; amma ijtihaadi ne kawai yin hakan, ba wulaƙanta watan bane; hasali ma ibada suka yi, domin abinda suka yi sunansa sunna.

Hujja: Al ‘lajnatud Da’ima 10202, Majmu’ul Fatawa Ibn Baaz 15/307, Fatawa Siyam Ibn Usaimin 344.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Mutum Yana Azumin Ramadan Sai Ya Manta Ya Kusanci Matar Shi Da Rana? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi, Ko Bari Za Tayi Tarama Bayan Ta Haihu? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin Ramadan Ɗin?
Labarin na GabaShin Idan Mutum Yana Azumin Ramadan Sai Ya Manta Ya Kusanci Matar Shi Da Rana?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.