Idan Mutum Ya Saka Maganin Ciwon Ido, Sai Yaji Maganin Har Maƙogwaro, Yaya Azuminsa?

0
270

Amsa: Duk mutumin da ya saka maganin ciwon Ido, kuma yaji shi har maƙogwaro, babu komai, azuminsa na nan.

Hujja: (Mazhabu Hanafiya, Ibnu Taimayyah).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Haƙorina Yana Min Ciwo, Zan Iya Barbaɗa Magani Ko Ɗigawa Akan Haƙorin, Alhali Kuma Na Ɗauki Azumi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Tara Yawu A Bakina, Sai Na Haɗiye, Yaya Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.