khairatu.shehu
Nana Aisha (R.A) tace, Ya Manzon Allah (S.A.W) shin kana ganin idan na gane wane dare ne na Lailatul kadri, me zan ce a cikinsa? sai yace ki ce:
“اللَّهُمَّ إِنَّكَ عَفُوٌّ تُحِبُّ الْعَفْوَ فَاعْفُ عَنِّي”
“Allahumma innaka afuwwun tuhibbul afwa fa’afu anni”
MA’ANA: “Ya Allah kai mai afuwa ne kuma kana son afuwa, to ina roƙon ka yi mini afuwa” (Tirmidhi da Ibn Majah)
Edita:@rumasau-kallamu
[…] Domin karanta Addu’ar Daren Lailatul ƙadri danna nan […]