-
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Yarima Da Labbi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Bafulatani yana yawo a jeji sai ya tarar da wata mata a zaune a gindin wata kuka. Yau da […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Budurwa Mai Neman Ganyen Miya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata budurwa mai suna Yakadi a wani ɗan ƙauye da ke nan kusa da bakin rafi. Wata rana s […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Dagaci Da Malaminsa
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani Dagaci a wani gari yana da matarsa, to amma matar ba ta taɓa haihuwa ba. Ba tare […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Yarinya Kyakkyawa Da Wanta
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani mutum a wani ɗan ƙauye yana da mata da ’ya’ya. Ana nan, sai ɗaya daga cikin matans […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Uku)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege ya je gidan Kura ya ce su tafi farautar kayan daɗi a jeji. Kura ta amince. […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Cin Kasuwar Sama
Ga ta nan, ga ta nanku. Da Zanzaro da Barangunda suka ƙulla abota. Wata rana suka je cin kasuwar sararin sama, da […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Labari Mai Taken Fansar Hawayen Kakana
15/5/2025. ADADIN KALMOMI:2876 Gidan mu na gado yana tsakiyar badalar garin mu, shahararru ne a sanaʼar sarrafa fata […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Labari Mai Taken Wata Sabuwa
Taƙaitaccen labari ne duba da yanayin rayuwa da ake ciki don yin hannunka mai sanda ga alʼumma daga taskar uwar m […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Nema Wa 'Ya'ya Tsari
Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance yana nema wa Hasan da Husain tsari da wannan […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Gizo Da Matarsa Ƙoƙi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Koƙi matar Gizo ta fito fili ta matsa masa a kan zancen gona da amfanin yin noma. […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa
و َ ﺷَﻜَﺮ ْ ت َ ﻟَﻚ َ ،اﻟْﻤَﻮ ْ ھُﻮبِ ﻓِﻲﻟَﻚ َ ﷲَُ ﺑَﺎر َ ك َ.ﺑِﺮ َ هُ و َ رُزِﻗْﺖ َ ،أَﺷُﺪﱠهُ و َ ﺑَﻠَﻎَ ،اﻟْﻮ َ اھِﺐ […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tatsuniyar Zomo Da Damo
Ga ta nan, ga ta nanku. Zomo da Damo suka yi abota, kowa na zuwa gidan abokinsa ya yini ko su yi hira. Rannan Zomo ya […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Labari Mai Taken Ayar Allah
Shara nake a babban tsakar gidan mu. Mijina ne ƙarami aikina kenan safe da yamma, ban aune ba na tsinkayi Uwani a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months, 1 week ago
Yadda Ake Ittikafi
Ittikafi: shi ne dauwama a masallaci, domin yin ibadah, Salloli da tasbihi haɗi da tahlili, takbiri da salatin annabi […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan R […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months ago
Tatsuniyar Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu
Ga ta nan, gata nanku. Akwai wata mata tana da ’ya’ya biyu, ɗaya mace, ɗaya kuma namiji. Macen ce babba, namij […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months ago
Tatsuniyar ’Yan Mata Masu Kamun Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wasu ’yan matan ƙauye suka tafi rafi su, watau kamun kifi. Suka kuma yi sa’a suka […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Biyu)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana ’ya’yan Kura sun je yawo gidan Kurege sai suka tarar an yi farfesun Biri. Sai aka […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Daya)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege da Kura suna yawo, sai suka tsinci ƙyallen fatari. Sai Kurege ya ce, bari […] -
wikiHausa wrote a new post 3 months, 1 week ago
Tatsuniyar Kishiyoyi Biyu
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wasu kishiyoyi biyu masu zaman lafiya a tsakaninsu a wani gari. Ba su taɓa ɓata wa j […] - Load More
Gida Activity