Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance yana nema wa Hasan da Husain tsari da wannan addu’ar:
أُﻋ ِ ﯿﺬﱠِﺑِﻜَﻠِﻤَﺎتِﷲﻟﺘﱠﺎﻣﱠﺔﻣِﻦ ْﻛُﻞ ﺷَﯿْﻄَﺎن ٍﱢﱠو َھَﺎﻣﱠﺔٍ ِو َ ﻣِﻦ ْﻛُﻞ ﻋَﯿْﻦ ٍ ﻻَﻣﱠﺔٍ ُ
Uʿīzu bikalimātillāhi t-tāmmati, min kulli shayṭānin wa hāmmah, wa min kulli ʿaynin lām.
Ina neman muku tsari da Kalmomin Allah Cikakku daga dukkan Shaidan da wata dabba mai dafi, da kuma dukkan wani mai kambun baka, mai cutarwa.
Danna nan don karanta Yadda Ake Addu’ar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa
Edita@rumasau-kallamu










