Yadda Ake Addu’ar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa

0
49

و َ ﺷَﻜَﺮ ْ ت َ ﻟَﻚ َ ،اﻟْﻤَﻮ ْ ھُﻮبِ ﻓِﻲﻟَﻚ َ ﷲَُ ﺑَﺎر َ ك َ.ﺑِﺮ َ هُ و َ رُزِﻗْﺖ َ ،أَﺷُﺪﱠهُ و َ ﺑَﻠَﻎَ ،اﻟْﻮ َ اھِﺐ َ

Washakarat laka,al-mawhubi fīka,laka Allahu bāraka,bihī wa ruziqta,ashuddahu wa balagha, al-wāhibu.

Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka da shi, kuma Ya sa ka godewa Wanda ya ba ka
(shi), kuma Ya sa shi ya rayu har zuwa ga matukar karfinsa, kuma a azurta ka da biyayyarsa.

Karanta Yadda Ake Addu’ar Gamuwa Da Abokan Gaba Ko Wani Mai Iko 

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceTatsuniyar Zomo Da Damo
Labarin na GabaTatsuniyar Gizo Da Matarsa Ƙoƙi