-
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Illolin Wasu Daga Kayan Ado Da Na Kwalliya
Abu ne mai kyau mu zayyana kaɗan daga wasu kayan kwalliya na tufafi da shafawa da sauransu, waɗanda za su iya zama i […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tabbancin Halaccin Ado da Kwalliya A Musulunci
Wata aya ta tabbatar da cewa ado na Allah ne, don haka babu wanda zai haramta wa bayinsa kayan da ya fitar don […] -
Abubakar Abbas wrote a new post 1 year, 4 months ago
-
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Mutuwa Da Rabon Gadon Bahaushe
Bahaushe yana kiran mutuwa da sunaye kusan 20, daga cikin akwai rasuwa, fakuwa, ƙaura, tafiya, rigaya/margayawa, ka […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Jinya Da Likitancin Bahaushe
Bahaushe yana da fasahar duba marasa lafiya ta hannun bokaye, maxora, magori, ‘yan bori, ‘yanganye (her […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Sutura Da Kwalliyyar Bahaushe
Al’adun Bahaushe suna kamancecceniya da na Larabawa da Habashawa da Kanuri wajen suturta jiki, wataqila saboda ala […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Bukukuwa Da Wasanni Da Nishadi Na Bahaushe
Bahaushe yana da bukukuwan gargajiya tun kafin zuwan addinin Musulunci, daga ciki akwai na bauta, raya al’ada, aur […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Bahaushe Da Tattali Arziki
Bahaushe ya riqi sana’o’i da dama da aka yi bayaninsu a sama don samun abun dogaro da kai. Bahaushe kan adana kuxin […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Fasahar Bahaushe
Bahaushe yana da fasaha qirqirar abubuwan amfani yau da kullum, misali: Masassaqa na sarrafa itatuwa zuwa t […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Sana'o'in Bahaushe
Bahaushe tun asali ba cima-zaune ba ne, yana da sana’o’i domin samar da abinci, sutura, muhalli da dogaro da kai. […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hukunci Da Sulhun Da Tsaro Agun Bahaushe
Bahaushe yana tsohon tsarin kwantar da tarzo ma (peace and conflict resolution). A kowacce masarauta akwai sarki, s […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Siyasar Bahaushe
Ta bangaren harkoki mulki, tun kafin zuwan addinin Musulunci, Bahaushe yana da tsarin sarakunan gargajiya A t […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Addinin Bahaushe
Kafin zuwan addinin Musulunci yammacin Afrika, Bahaushe na addinin gargajiya, wasu na bautar iskokai, wasu m […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tsarin Zamantakewar Bahaushe
Tun asali, Bahaushe, ba mutum ba ne mai zama kara zube ba, al’ummar Hausawa na qaru ne ta hanyar aure, bayan yar […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Zuwan Ilimi Qasar Hausa
Ilimi kalmar Balarabiya ce da ke nufin ‘sani’, amma a nan za mu ba shi ma’ana biyu, tarbiyar sanin ilimi (educat […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Adabin Bahaushe
Adabi kalmar Larabci ce da ke nufin al’ada. Al’ada ta qunshi dukkan abubuwan da al’aumma ke yi waxanda suka haxa da […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Harshen Bahaushe (Harshen Hausa)
Ta dangin harsunan, harshen Hausa xaya ne daga cikin harsunan ‘Afro-Asiatic’ mai dangi da Larabawa, Kivxanci, Yahud […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ma’anar Bahaushe
Kalmar Bahaushe tana da ma’ana ta fuskokin harshe, al’ada ko gado, siyasa, addini, wurin zama (muhalli) ko xabi’ […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Bayajidda da Tarihin Bahaushe
Masana da dama sun soki alaqar tarihin Bahaushe da zuwan Bayajidda, domin Bahaushe yana rayuwa a yankinsa tun k […] -
Aliyu Muhammad Ahmad wrote a new post 1 year, 4 months ago
Asali Da Muhallin Bahaushe
Bahaushe shi ne mutumin qabilar Hausawa masu magana da harshen Hausa. Hausa harshe ce da take cikin rukunin harsunan […] - Load More
Gida Activity