Ta bangaren harkoki mulki, tun kafin zuwan addinin Musulunci, Bahaushe yana da tsarin sarakunan gargajiya
A tsakanin 1999 zuwa 2005, na san lokaci da idan xan unguwa ya je wata unguwar aka yi faxa da shi, ko aka ji masa ciwo, idan ya dawo, ‘yan unguwarsu za su haxu, aje xaukar masa fansa.
masu kula da qasa. Sarki yana Magatakarda, Waziri, Galadima, Sarkin, Sarkin yaqi, Madaki, Makama, Sarkin Dawaki, Alqali, Limanin gari sai sauran hakiman garuruwa, dagaci/maigari da mai unguwa. A muqaman fadawa kuma, akwai Sarkin dogarai, Shamaki, Sallama, Jakadiyya, Kilishi, Sanqira da sauransu.
Domin karanta bayani akan Addinin Bahaushe Danna nan
Akwai kuma sauran muqaman sana’a; misali, sarkin noma, sarkin ruwa, sarkin kasuwa, sarkin fawa da sauransu. A fada kuma akwai sauran dogarawa da fadawa da ake rarrabawa aiki tsaro, kavar haraji, leqen asiri, jinya da sauransu.
Sarauta a qasar Hausa gadonta ake yi, babban xa shi ne zai gaji ubansa, ko wanda ‘ya’ya suka amincewa tare da tantacewa a majalisar sarki (Wazirin Kano, 1978).
Domin karanta cikekken littafin Danna nan