-
wikiHausa wrote a new post 5 days, 8 hours ago
Tatsuniyar Tsohuwa Da 'Yan Mata Uku
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata tsohuwa mai ‘ya’ya uku mata. Sannu a hankali suka girma, har suka kai munzalin […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 5 days, 10 hours ago
Yadda Kunya Take
“Kunya tana kawo dukkan alheri” (Manzon Allah SAW) Kunya wata ɗabi’a ce da take hana mutum aikata rashin ɗa’a ga Al […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Dogarawa Uku
Ga ta nan, ga ta nanku. Wasu dogarawa ne dai su uku masu suna Gi da Ɗa da kuma Ɗo. Aikinsu shi ne gadin gidan S […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Ɗantsintuwa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata mata da mijinta, suna zaune a wani ɗan kauye. Sun daɗe tare, to amma Allah bai b […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Ɓarayin Albagadadi
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani attajiri a wani gari ana kiran sa Albagadadi. Ba abin da yake so kamar ya ji wani […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Tatsuniyar Ƙuda Mai Kwaɗayi
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata ƙuda da ’ya’yanta. Kullum sukan je mahauta a kasuwa neman abin da za su ci, idan […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Auta Da Dodanniya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani gari wai shi Shadafi. Mutanen wannan garin koyaushe suna zaune cikin tsoro, saboda […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Samarin Ɓarayi Uku
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani gari wai shi Komayya da ke kusa da Dajin Dila na yamma da ƙoramar Kada, akwai […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Muwa Muwa
Ga ta nan, ga ta nanku. A can wani daji an yi wata raƙumar dawa mai suna Muwa. Ba ta da ɗa ko ɗaya. Kullum in ta da […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Tatsuniyar Abotar Biri Da Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Biri da kullum yakan je rafi wanka, bayan ya gama yawon cin ‘ya’yan itatuwa da […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Cin Amanar Ɗan'uwa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ‘ya’yansa guda biyu. Suna nan, suna nan, sai wata rana babansu ya tura su […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Ya Tsinci Dami A Kala
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu yara su uku abokan juna. Wata rana sun je farauta sai suka kama maciji, suka aiki […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Ɗan Agwai Da Kura
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Ɗan Agwai yana kiwon ɗan akuyarsa, har ya girma ya yi ƙiba. Sai wata rana ya ka […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsunyar Ɗan Buwaila Da Ɓangorinsa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani ƙauye wai shi Wake-Wake, kusa da Dajin Aljanu, inda aka yi wata mata mai […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Darajar Neman Sani
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani mutum mai suna Duna wanda yake zaune da matarsa Delu a wani ɗan ƙauye da ke kusa da g […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Ladi Da Dodo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya kyakkyawa tana tare da iyayenta waɗanda suke maƙwabtaka da surukan Gizo a […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Talume
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wata yarinya wai ita Talume sun je daji cin ɓaure ita da kawayenta da sauran […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Sarki, Gizo Da Kwarkwata
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana a can kusa da garin da Gizo ke sarauta, wani tsoho yana cikin gonarsa yana kashe […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Kogi Mai Cinye Maƙaryata
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum da ’ya’yansa su goma sha biyu. Wata rana sai ya samo ’ya’yan kaɗanya […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Kurege Da Biri
Ga ta nan, ga ta nanku. Kurege da Biri suka ga wata yarinya, kowannensu ya nuna yana son ta da aure. Sai kowannensu […] - Load More
Gida Activity