-
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months ago
Ire-Iren Ayyukan Wanzamai
Cire Belun-Wuya Belun-wuya tsokar nama ce wadda take tsirowa a cikin bakin mutum liƙe da ƙarshen dasashin sama k […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months ago
Yadda Askin Sarauta Yake
Askin sarauta na nufin askin da ake yi wa sarakuna ko wasu masu riƙe da sarauta a ƙasar Hausa. Ga al’ada ba kowane wan […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months ago
Yadda Sana'ar Wanzanci Take A Zamanin Baya
Wannan babi ya duba sana’ar wanzanci a jiya wato yadda aka gudanar da wannan sana’a kafin al’ummar Hausawa su sami […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 7 months ago
Menene Ƙaiƙayi? (ITCHING)
Kaiyayi shi ne jin waiwayi (creeping sensation), ko tsikari (tingling), ko rashin jin daɗi (irritation) a dukkan jiki […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months ago
Matsayin Hausawa A Yau
Wannan duniya da muke ciki tana ƙunshe da al’ummomi daban-daban masu magana da harsuna da adabi da al’adu maba […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months ago
Ƙaura Da Shigowar Baƙi Ƙasar Hausa
Tun cikin shekarun 1960 zuwa wannan lokaci masana da manazarta da ɗalibai masu binciken tarihi suke ta kai-kawon […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months ago
Tattalin Arziƙin Ƙasar Hausa
Ƙasar Hausa kamar kowace ƙasa tana da manyan hanyoyi da dama waɗanda suke taimaka wa tattalin arzikinta bunƙasa. Dag […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 1 week ago
Addinin Mutanen Ƙasar Hausa
Hanyar bauta wa wani abu wanda mutum yake tsammanin shi ne zai biya masa bukatun rayuwar yau da kullum shi ne addini. […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 1 week ago
Hanyoyin Zamantakewar Hausawa
Al’ummar Hausawa ba haka nan suke zaune kara-zube ba, wato zama irin na ba-kai-ba-gindi, suna da tsararriyar i […] -
Aminu Bashir wrote a new post 7 months, 1 week ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya 1st August 2025
Huɗubar 07/02/1447H 01/08/2025M Mai huɗuba: Sheikh Dr. Yasir Ibn Rashid Addausari Mai fassara: Malam Salisu Alhaji A […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 7 months, 1 week ago
Farfajiyar Ƙasar Hausa Jiya Da Yau
Wannan babi yana ƙunshe da bayanan da suka danganci farfajiyar ƙasar Hausa a jiya da yau. An kuma duba y […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 7 months, 1 week ago
Yadda Falalar Karanta Ayatul Kursiyyi Ya Ke
An karɓo daga Ubayyu ɗan ka’ab (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Ya baban M […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 7 months, 1 week ago
Tarihin Alaramma Malam Salisu Ɗanruwantsa
An haifi Alaramma Malam Salisu ɗan Malam Ahmad ɗan Usmanu ɗan Ahmad a garin Ruwantsa. An ce asalin zuriyarsu sun fi […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 7 months, 1 week ago
Haramun Ne Mata Su Halarci Husainiyya
A baya kaɗan mun kawo wasiyyar da Imamu Husaini ya yi wa mata a gab da shahadarsa har ila yau a cikin wasiyyar ya […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 7 months, 1 week ago
Yadda Ake Mandi Rice
Matso kusa ki zauna. Yau na taho muku da yadda ake yin MANDI RICE. ABUBUWAN BUƘATA. Shinkafa (Basmati rice). […] -
Ummulkhair Sani Panisau wrote a new post 7 months, 1 week ago
Yadda Ake Faten Tsakin Masara
Assalamu alaikum! Barkanmu da wannan lokacin. Mun jima ba mu leƙa kichen ba. Yau dai na ce bara mu leƙa gargajiya. D […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 7 months, 1 week ago
Musa Ɗanƙwairo A Gayaunar Waƙa
Makaɗa Abdu Kurna yana daga cikin makaɗa na ƙungiya; waɗanda suka yarje wa wasu mataimakansu su dinga zuwa taɓe na y […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 7 months, 1 week ago
Tarihin Alaramma Malam Aliyu Ɗan Kadawa (1868-1998)
An haifi Malam Aliyu a zamanin Sarki Abdullahi a garin Kadawa cikin ƙaramar Hukumar Warawa da ke Jihar Kano. […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 7 months, 1 week ago
Tattali da Kulawar Ɗanƙwairo da Majiɓintansa
Kamar yadda tarihin rayuwar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo ya tabbatar; shi mutum ne mai kula da ciyarwa da shayarwa da tu […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 7 months, 1 week ago
Tarihin Shehun Malami Muhammad Rabi'u Ɗan Tinki (1897-1959)
Malam Rabi’u ɗan Yunusa ɗan Alhasan ɗan Baru. An haife shi a garin Tinki a cikin ƙaramar hukumar Bici da ke Jihar Kan […] - Load More
Gida Activity