Yadda Falalar Karanta Ayatul Kursiyyi Ya Ke

0
10

An karɓo daga Ubayyu ɗan ka’ab (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) yace; “Ya baban Munzir, Shin kasan wacce aya ce mafi girma a cikin Al-ƙur’ani?

Sai na ce: Allahu laa’ilaha illa huwal hayyul ƙayyum” yace: Sai ya bugi ƙirji na ya ce; ” Ina taya ka murnar ilimi, ya baban Munzir (Wato yana taya shi murnar sanin hakan).

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Falalar Karanta Amanar Rasulu Ta Ke danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Buɗe Karatun Alƙur’ani Da Bismillah A Cikin Sallah danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya walfa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceTarihin Alaramma Malam Salisu Ɗanruwantsa
Labarin na GabaFarfajiyar Ƙasar Hausa Jiya Da Yau