-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 week, 1 day ago
Misalan Malaman Yarabawa A Ƙarni Na Goma Sha Tara
Malaman ƙarni na goma Sha Tara a ƙasashen Yarabawa sun haɗa da: Sheikh Saleh bin Abdulƙadir Sheikh Muh […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 week, 1 day ago
Tarihin Alaramma Malam Isa Ɗan Ƙauranmata Bin Umar
An haifi Malam Isa Umaru a garin Ƙauranmata zamanin Sarkin Kano Usman. Mahaifinsa Malam Umar ya aika da shi garin […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 week, 1 day ago
Tarihin Gwani Ɗanbirni
An haifi Malam Muhammad ɗan Malam Ali a unguwar Zage da ke Birnin Kano a zamanin Sarkin Kano Usman. Gwani Ɗan birni y […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 week, 1 day ago
Rashin Kawowar Mace A Lokacin Jima'i (ANORGASMIA)
Akwai matan da suke fahimtar cewa ba su kawowa a lokacin jima’i, wanda ake kira “anorgasmia” a likitance. Domin […]
-
Babahabu49 wrote a new post 1 week, 4 days ago
Fim Na Ilmantarwa
Gabatarwa Haƙiƙa rayuwa tana tafiya ne tare da zamani, wanda kowanne zamani akwai abubuwan da ya ke zuwa da shi l […]
-
Fatima Alhassan Galadima wrote a new post 1 week, 4 days ago
Yadda Za Ku Gyara Zamantakewarku Ta Aure
Bincike ya nuna ma’auratan da suke sabunta yanayin rayuwarsu ta yau da gobe sun fi samun zaman lafiya a zamantakewar […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 week, 4 days ago
Matakan Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur'ani Da Raya Su
Zai yi kyau kowace jiha ta bi hanyoyi don cimma wannan buri bisa shawartar masana da kuma jami’anta. Kaɗan daga […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 week, 4 days ago
Ciwon Hanta (Hepatitis) 2
Hepatitis cuta ce wacce take kama hanta (liver), ta sanya mata kumburi (inflammation). Ita kuma hanta wata muhimmiyar […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 week, 5 days ago
Zubar Jini A Cikin Wata Uku Na Farkon Samun Juna Biyu (FIRST TRIMESTER HAEMORRHAGE)
Idan mace tana da juna biyu, takan sami sauye-sauyen zubar sinadarai (hormones) a cikin jikinta. Wannan zai iya sanya […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 week, 5 days ago
Duhun Matse-Matsi [DARKNESS OF INNER THIGH]
Duhun matse-matsi ko tsakankanin cinyoyi kai wani lokacin har ma da mazaunai wannan kusan abu ne da mutane da yawa […]
-
Babahabu49 wrote a new post 1 week, 5 days ago
Alaƙar Hausa Da Fulatanci
GABATARWA Alaƙar da ke tsakanin Hausawa da Fulani dangantaka ce mai zurfi da ke da tarihi mai tsawo. Tsawon lokacin […]
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 1 week, 6 days ago
Hanyoyin Ta'ammali Da Kayan Maye
Hanyoyin sun haɗa da hanyar sha da zuƙa ta baki (smoking) da zuƙa ta hanci (inhalation/sniffing) da yin allura ta ji […]
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 2 weeks ago
Wasu Abubuwa Masu Sa Maye
Bayan mun ji rabe-raben ƙwayoyi kamar yadda masana suka bayyana, sai kuma mu je ga bayanin nau’o’in magunguna da wasu […]
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 2 weeks ago
Matsalolin da Shaye-Shayen Kayan Maye Ke Haifarwa Ga Al'umma
An yi bayani cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi na cutar da mashaya da ma danginsu. To waɗannan matsaloli ba sun t […]
-
Babahabu49 wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Ɓacewar Harshe (LANGUAGE EXTINCTION)
GABATARWA Harshe ya kasance muhimmin al’amari ko ginshiƙin tubalin da ya haifar da nazarin kimiyyar harshe, wato Li […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Motsin Jariri
“Yawan jin motsin jariri a ciki babbar alama ce da take nuna cewa jariri yana lafiya, domin idan akwai matsala, to, […]
-
Rumasa'u Muhammad Kallamu changed their profile picture 2 weeks, 1 day ago
-
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Amfanin Ganyen Shuwaka Ga Lafiyar Ɗan Adam
Mutane da dama suna amfani da shuwaka ne kawai a matsayin ganyen miya, amma idan an yi amfani da shi yadda ya kamata, […]
-
Babahabu49 wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Takwarcin Ma'ana (Synonyms)
Gabatarwa Kamar yadda lamarin yake a wasu harsuna, musamman ma Ingilishi tabbas akwai wata irin dangantakar ma’ana […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Menene Hiatal Hernia?
Akwai wata tsoka mai faɗi wacce take a matsayin katangar da ta raba tsakanin ramin ƙirjin mutum (chest cavity) da r […]
- Load More
Gida Activity