Ya kamata ma’aikatan lafiya su yi la’akari da waɗannan abubuwan domin samun sauƙin laulayin da magungunan tazarar haihuwa suke haddasawa:
- Shekarun haihuwa (age)
- Nauyin jiki/ƙiba (body weight)
- Hawan jini (hypertension)
- Cututtukan nono, zuciya, ƙoda, hanta, da sauransu (cronic illnesses)
- Cututtukan mahaifa, kamar cututtukan sanyi (uterine diseases)
- Shayarwa (breast feeding)
- Bijirewar jiki ga magunguna (allergy).
Edita; Rumasa’u Muhammad Kallamu