Kadan Daga Cikin Matsalolin da Mata Kan Fuskanta A Lokacin Zuwan Al’ada

0
21

Mata da yawa su kan fuskanci matasaloli daban daban a lokacin da al’adarsu ta zo,wasu kanyi fama da allurar zubar jini da fitar wani farin ruwa mai yauki da kuma wari.

  • Ciwon mara a lokacin al’ada kan farune a lokacin da mahaifa ke curewa  waje guda domin fitar da wani abu daga cikinta marar amfani wanda wannan motsin shike saka wannan ciwon mara.
  • Akwai abubuwa dakan-daban da ke zuba daga al aurar mataalokacin wannan ciwon kamar jini ko mai hade da ruwa, farin ruwa, ruwa mai kauri, ruwa mai wata kala daban, da dai  sauransu.
  • Irin wannan kan farune saboda shigar wata matsala ta ƙwayoyin cuta a lokacin al’adar kamar virus, yeast infection, shan ƙwayoyin hana daukar ciki, Saduwa barkatai, Ciwon suga, cancer, da sauransu.
  • Wani lokaci al’ada kan rikice ko tsallake lokacinta  ba tare da tazo ba kuma ba tare da shigar cikiba.Zubar jinin haila kowace mace nada nata  mataki daban-daban wanda kan auku kafin saukar jinin a kowane wata.
  • Zaifi kyau a lura da zuwan lokacin al’ada da adadin yawan jinin da yawan kwanakin daya dace wadda idan har yayi nisa shine kwana shida amma ga yan mata yara baya wuce kwana daya zuwa biyu. Sannan yana dakyau ku karanta rubutun mu akan Ciwun Sanyi (TOILETS INFECTION) 

Domin karanta Matakin Kariya  Kafin Samun Ciki  (PRECONCEPTIONAL CARE) Danna nan

labarin da ya wuceTusar Gaban Mace(Queening Vaginal Gas)
Labarin na GabaAmfani da Kuma Illar Magungunan Kara Karfin Maza (Male Sex Enhancement Supplements )