fbpx
Gida Aikin Hannu Yadda Ake Haɗa Kwalacca

Yadda Ake Haɗa Kwalacca

0
1307

Da farko za a samu mazubi mai tsafta, sai mu ɗauko crem ɗinmu ko loshin din sai mu zuba shi aciki mazubin da muka tanada sai mukawo garin Hawi ɗinmu da misik da garin farce da garin ambar da garin sandal da garin kanun fari da mahala, duk sai mu zuba a cikin crem ɗinmu,s ai mu yi ta juyawa mun bogawa muzuba mu riga juyawa har sai.

Abubuwan Da Ake Bukata:
1. Hawi
2. Misik
3. Farce
4. Ambar
5. Garin Sandal
6. Garin kanunfari
7. Mahala
8. Crem ko loshan
9. Zurare kamar kala biyu zuwa uku

Yadda Ake hadawa:

Da farko zamu zami muzubi mai tsafta mai tsafta sai mu xau ko crem xin mu ko loshin xin sai mu zuba shi aciki mazubin da muka tanada sai mukawo garin Hawi din mu da misik da garin farce da garin ambar da garin sandal da garin kanun fari da mahala duk sai mu zuba sai acikin crem xin mu sai muyi tajuyawa munbogawa muzuba mariga juyawa har sai manga ya haxu to daganan ColaCCar mu ta hada.

 

×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×