Waɗanne Yaƙe-yaƙe Ne Shugaban Halitta Ya Yi, Tare Da Sahabbai A Watan Ramadan?

0
486

Amsa: Yaƙi biyu ne kawai ya yi cikin Ramadan, Yaƙin Badar babba da Fatahu Makka.

Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Karatun Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam) danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceA Cikin Azumin Ramadan Na Shekaru Tara Da Ya Yi, Sau Nawa Ya Yi Azumi Talatin, Sau Nawa Ya Yi Azumi Ashirin Da Tara?
Labarin na GabaShin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.