Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun...

0
Idan na ɗanɗana miya domin naji fitowar gishiri, amma na tofar ban haɗiye ba, yaya batun azumina? Amsa: Idan mutum ya ɗanɗana miya, gishiri, suga,...

Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina?

0
Amsa: Mutumba zai rama azumi ba, idan ya haɗiye ruwa lokacin kurkurar baki, bada ganganci ba; a cikin alwala ko ba acikin alwala ba. Hujja:...

Shin Rashin Yin Sallah A Cikin Jama’a Na Lalata Azumi?

0
Amsa: Rashin yin sallar jam'i baya lalata azumi, matsawar mutum yana yin sallar a kan lokaci; kawai dai yana tabka asarar lada mai yawa. Hujja:...

Abubuwan Da Ba Sa Ɓata Azumi

0
Ɓata Azumi - Kasancewar azumi ibada ce, ibada ce da ake kusantar Mahalicci da ita. Sanin kowane ɗaya cikin ɗaiɗaikun mutanen dake karatu kuma...

Waɗanne Abubuwa Ne Ke Lalata Azumi A Ɓoye?

0
Amsa: Abubuwan dake lalata azumi a ɓoye su ne: Akwai yi da wani da shaidar zur da gulma da ƙin yin sallah sai lokacinta ya...

Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Da Ke Karya Azumi?

0
Amsa: Abubuwan fili da suke karya azumi su ne: Cin abinci ta hanyar tauna ko haɗiya. Shan ruwa ko wani abin sha mai kama da ruwa. Kwanciyar...

Falalar Azumin Watan Ramadana 2

0
Azumin watan Ramadana na da falala mai yawa, daga cikin falalar akwai: 1. Azumi garkuwa ne. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam); ya umarci wanda sha'awar...

Dalilan Wajabcin Azumin Ramadana

0
Wajabcin Azumin Ramadana - Allah Maɗaukakin Sarki, ya wajabta azumin Ramadana; a inda ya ce; "Ya ku waɗanda suka yi imani! An wajabta muku...

Falalar Watan Ramadana 1

0
Falalar Watan Ramadana - Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) cewa, "Wanda ya azumci watan Ramadan, yana mai imani da neman...

Sharuɗan Wajabcin Azumin Watan Ramadan

0
Azumin watan Ramadan yana sauka a kan wasu, sakamakon waɗansu dalilai da Shari'a ta aminta da su; shi ya sa wajen ci gaba da...