liƙawa: yadda ake
Waƙar Murnar Zama Farfesa Ga Mu’azu Sa’adu Muhammad
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya
A yau Arewa ta wayi gari da annuri,
An kunna fitilar da ta daɗe...
Tsokaci A Kan Littafin Salmanu Da Salma
Littafin “Salmanu da Salma” littafi ne na soyayya da aka gina bisa tubalin kimiyya da ilimi. Marubucin ya nuna cewa soyayya ba motsin zuciya...
Ga Tsoro Ga Ban Tsoro
“Ubangiji (Allah) ya halicci mutane, Samuel Colt ya dai-daita su”
- Sammuel Colt (1836)
12/08/2024
SHIMFIƊA
Samuel Colt ya faɗi wancan maganar ce bayan ya ƙirƙiri ƙaramar bindigar...
Yadda Atini Yake (Dysentery)
Idan mutum na fama da atini yakan rasa samun sukuni, sannan a kodayaushe ya kan ji kamar kashi ya matse shi sosai tare da...
Yadda Zubar Jini Yake Bayan Haihuwa
Mahaifar Mace wato "Uterus" a sanda ta ɗauki ciki babu wani guri a jikin halittar ɗan adam da jini ke kai-komo ba tare da...
Kammalawa Daga Cikin Littafin Ka San Kanka
Warwara
Duk da na bayyana muhimmancin mutum ya gano kansa, zan iya cewa ba dole sai ka yi hakan ba. Gano kai wani aiki ne...
Yadda Manufar Rayuwarka Take
Manufar Rayuwarka
Wannan kusan zan iya cewa shi ne ma ya kamata ya zo a farko, amma na jinkirta shi ne saboda amsar da ka...
Yadda Za Ka Tambayi Kanka Da Kanka
❖ Wacce Baiwa Kake Da Ita?
Sanin wannan rabe-rabe na mutane zai haska maka kai wanene, daga nan sai ka tambayi kanka, menene ƙarfi na?...
Ya Ake Sanin Kai?
Kamar yadda na sha faɗa a rubuce-rubuce na, mutum haɗin gambiza ne na ƙwayar halittarsa, tarbiyyar da ya samu daga gida, iliminsa, abokanansa, wurin...
Amfanin Sanin Kai
Kafin na yi nisa cikin wannan littafin, yana da kyau na fara kawo kaɗan daga cikin amfanin sanin kai ga kowanne mutum da yake...









