liƙawa: yadda ake
Lokacin Da Ya Dace Mace Ta Yi Amfani Da Dabarun Tazarar...
Mace zata iya fara yin amfani da magungunan tazarar haihuwa kafin ta fara yin al'adarta, ko lokacin da take yin al'adarta, ko bayan ta...
Matsalolin Mace-Macen Aure
Wannan muƙalar za ta yi duba ne akan matsalolin auratayya, saboda idan mutum ya yi duba na tsanaki sosai akan sha'anin aure, zai ga...
Tarihin Hakimin Kudan Marigayi Alhaji Ishaƙ Muhd Ashir Kudan
An haifi mai girma Ishaƙ Muhammad Ashiru a garin Kudan a ranar 15/03/1944, shi ne ɗa na farko ga sarkin Kudan Muhammad Ashiru, Alhaji...
Fa’idojin Da Suke Cikin Yin Aure
Fa’idojin da suke cikin aure ba za su ƙididdigu ba. Amma ga wasu kaɗan daga ciki za mu lissafo kamar haka:-
Yin aure...
Falalar Yin Aure
Aure shi ne ginshinƙin rayuwar mutane haɗi da yaɗuwar jinsin mutane, sannan kuma dukkanin mutanan da basa yin aure ko gari ko jiha ko...
Jerin Abinci Da Suke Ƙarawa Mata Masu Shayarwa Ruwan Nono
Abinda ya fi muhimmanci wajen samar da nono mai yawa da inganci ga mace mai shayarwa shi ne irin abincin da macen ke ci....
Shan Maganin Fitar Da Zaƙi Kafin Haihuwa
‘Yar uwa ki jiƙa abu kaza da kaza ki sha domin ki fitar da zaƙin da ke mararki kafin naƙudar haihuwa, ko kuwa wane...
Aure A Ƙasar Hausa
MA'ANAR AURE A ƘASAR HAUSA
Wata yarjejeniya ce, wacce ake ƙulla ta a tsakanin namiji da mace, wacce ta dace da shari'ar musulunci. A ƙasar...
Halin Da Muke Ciki
Sun dai kai mu sun bari sun dawoKuma ni sai nake ga mu muka jawoWani sunansa Baba wani Babawo.Alƙawari sukai na za su yi...
Yadda Za a Magance Ɓallewar Jini Bayan Haihuwa
Malamai masana ilimin likitancin musulunci sun gano cewa cin dabino mai bauri bayan haihuwa yakan hana zubar jini.
Da yawa mata sukan samu ɓallewar jini...