liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Tsiren Nama
A yau za mu koyi yadda ake tsiren nama; Tsiren nama abinci ne mai matuƙar daɗi musamman ma idan aka haɗa shi yadda ya...
Yadda Ake Onion Rings
A yau za mu koyi yadda ake onion rings.
Onion rings abinci ne na maƙwalashe wanda ake yin sa daga albasa yana da matukar daɗi...
Yadda Ake Miyar Zogale
A yau za mu koyi yadda ake miyar zogale.
Zogale na ɗauke ne da sinadaran dake maganin cututtuka fiye da 100, kamar maganin ciwon gyambon...
Yadda Ake Gas Meat
A yau za mu koyi yadda ake gas meat.
Abubuwan Da Ake Buƙata:
Jan nama
Albasa ko lawashi
Markaɗaɗɗiyar gyaɗa
Kori
Thyme
Tattara
Attaruhu
Tumatur...
Yadda Ake Stuffed Meat
A yau za mu koyi yadda ake stuffed meat.
Stuffed meat abinci ne da ake yin sa daga nama, yana da matuƙar daɗi musamman ma...
Yadda Ake Bandashe
A yau za mu koyi yadda ake bandashe.
Bandashe abinci ne da ake yin sa daga gurasa, yana da sauƙin sarrafawa da daɗin ci, musamman...
Yadda Ake Gurasar tanderun Nasara (OVEN)
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderun Nasara (Oven).
Abubuwan da ake buƙata
Fulawa
Yis
Kantu/riɗi
Sikari
gishiri
Yadda ake haɗawa
A sami fulawa...
Yadda Ake Gurasar Tukunyar Ƙarfe
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tukunya, gurasar tukunya abinci ne da ake yin sa daga fulawa, gurasa na da sauƙin sarrafawa...
Yadda Ake Gurasar Tanderu
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderu.
Gurasa abinci ne da ake yin sa daga fulawa, ya samo asali ne daga abincin Larabawa,...
Yadda Ake Yogofruit
A yau za mu koyi yadda ake haɗa yogofruit.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Yoghurt
Apple
Banana
Water lemon
Yadda Ake Haɗawa
Za a wanke fruits ɗin...