Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur’ani A Kurfi

0
Waɗannan Malamai sun haɗa da: Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Abdu ƙofar Igi da Malam Ibrahim...

Matsayin Malamai Kan Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)

0
Malamai sun kasu gida uku dangane da kashe Husaini (Radiyallahu Anhu); biyu a gefe ɗaya a tsakiya: 1. Ɗayan na gefe: suka ce an yi...

Yadda Ake Ƙosan Dankali Mai Haɗe Da Nama

0
Dankali Nama Kwai Attaruhu Albasa Maggi Gishiri Man gyaɗa Fulawa ko garin busashen buredi *YADDA AKE HAƊAWA* Da farko ki wanke nama ki zuba a...

Yadda Ake Biskit Cikin Sauƙi

0
Abubuwan da ake bukata Fulawa   2cups Bota  1/2cup Baking powder 1tspn Icing sugar 1,1/2 Gishiri 1tspn Milk 1tspn Yadda ake haɗawa A tankaɗe fulawa a kwano...

Hucewar Zazzaɓi (HERPES SIMPLEX)

0
Hucewar zazzaɓi ko kuma wucewar zazzɓi ana kiranta “fever blisters” ko “cold sore” a likitance. Fever blisters wasu ‘yan ƙananan ƙuraje ne a cure...

Falalar Tasbihi

0
Hadisai da yawa sun bayyana ɗimbin falala da darajar tasbihi kamar haka: Ladan tasbihi da Alhamdulillahi yana cika tsakanin sama da ƙasa, Tasbihi yana kankare...

Falalar La Ilaha Illallahu

0
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) ya ce: "Wanda zai fi kowa azurta da samun ceto na ranar ƙiyama, shi ne wanda ya...

Falalar Istigfari

0
Istigfari shi ne neman gafarar Allah Ta'ala da yafiya bisa zunuban da mutum yake aikatawa. Istigfari ko tuba ba ya zama karɓaɓɓe sai ya cika...

Yadda Falalar Zikiri Ya Ke

0
Zikiri shi ne ambaton Allah Ta'ala da kalmomin yabo da kirari da girmamawa da godiya; bisa ni'imominsa tare da nutsuwa da ƙasƙantar da kai...

Falalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku

0
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: haƙiƙa wata sura a cikin Alƙur'ani mai ayoyin talatatin ta...